
01/02/2025
Yadda Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu Yayi Sallah tare da Khalifan Sheikh Ibrahim Inyass, Sheikh Mahi Inyass a Masallacin Fadar Shugaban Ƙasa.
Khalifan ya yi wa Najeriya addu'ar zaman lafiya da ci gaba mai ɗorewa, Kana ya yi wa Shugaban ƙasar fatan samin nasarar aiyukan da ya ke yi na sake raya ƙasa.