YAU DA GOBE

YAU DA GOBE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from YAU DA GOBE, Convenience Store, SHARADA JA EN bubbugaje GIDAN JAKADA KANO, Kano.

A Moment of Prayer for Abuja 💔🙏Heavenly Father, we lift up those who lost their lives, their loved ones, and their homes...
20/03/2025

A Moment of Prayer for Abuja 💔🙏

Heavenly Father, we lift up those who lost their lives, their loved ones, and their homes in the tragic Abuja explosion. May You grant strength to the grieving, healing to the injured, and comfort to all affected.

No one knows what tomorrow holds let’s take a moment to pray for them. Drop an “Amen” in the comments to show your support. 🙏💔

゚viralシfypシ゚
explos

SANARWAR GAGGAWA: Idan Kana Da Mutanen Dake Bin Hanyar Karu, Nyanya Maraba A Abuja, Ko Zama Wadannan Yankuna, To Ku Kira...
20/03/2025

SANARWAR GAGGAWA: Idan Kana Da Mutanen Dake Bin Hanyar Karu, Nyanya Maraba A Abuja, Ko Zama Wadannan Yankuna, To Ku Kira Su Ku Ji Don Sanin Ko Suna Cikin Koshin Lafiya, Saboda Tankar Man Fetur Ta Fashe A Hanyar Abuja Zuwa Nyanya, Inda Ta Yi Sanadiyar Mùțùwar Mutane Da Dama A Daidai Lokacin Shan Ruwa A Yau Laraba

Jama'a a taimaka a yada (sharing) domin sako ya isa ga jama'a.

Daga Rariya

Shugaban na Najeriya ya ayyana dokar ne a jawabin da ya gabatar a kan matsalar siyasar da ke addabar jihar ta Rivers, wa...
18/03/2025

Shugaban na Najeriya ya ayyana dokar ne a jawabin da ya gabatar a kan matsalar siyasar da ke addabar jihar ta Rivers, wadda ta ƙi ci ta ƙi cinyewa.

Ƙarin bayani -

Shugaban ya ayyana hakan ne a jawabin da ya gabatar a kan matsalar siyasar da ke addabar jihar ta Rivers.

17/03/2025

KACICI-KACICI 🙋
Wane Abune Wanda Barawo Bai Taba Sataba Kuma Bai Taba Birge Barawo Ba🙋 Ballantana Ya Saceshi?🤷🏽‍♂️🚶

16/03/2025
06/09/2023

MUNA SIYAR DA DATA SANNAN KUMA MUNAYIN MTN SUBSCRIPTION DA KUDI KADAN ZAKA DADE KAN WAYA. IDAN ANA BINKA BASHI ZAMU BIYA MAKA SANNAN KUMA ZAKASAMU BONUS MAI YAWAN GASKE, ZAKA KIRA KOWANE LAYI, AKAN FARASHI MAI SAUQI, INSHA ALLAH don neman karin bayani 07030702472 kira ko WhatsApp

Address

SHARADA JA EN Bubbugaje GIDAN JAKADA KANO
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YAU DA GOBE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share