Madinatu yarwa annabi dadi

Madinatu yarwa annabi dadi اللهم صل علناصرى سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق الحق بالحق والهادي إلي صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقدره العظيم

SHEHU ALIYU CISSE YA KIRA SHEHI DA SUNA ABUL FATHI TUN KAFIN SHEHU IBRAHIM, ZAKU IYA FADA MANA ME YASA ❓ HMMM AHMADU QAR...
20/07/2026

SHEHU ALIYU CISSE YA KIRA SHEHI DA SUNA ABUL FATHI TUN KAFIN SHEHU IBRAHIM, ZAKU IYA FADA MANA ME YASA ❓

HMMM AHMADU QARCEN MAGANA KOMAI AKACE AKANKA TAKAITAKA AKAYI

fans Los Angeles Dodgers Highlights

مَدِيدُ الصَّلَاةِ وَالسَّلَامُ عَلَـى النَّبِــيمُــحَمَّـدِ عَبْدِ الذَّاتِ مَا قِـــيلَ إِجْتَلَا fans Los Angeles Do...
20/07/2026

مَدِيدُ الصَّلَاةِ وَالسَّلَامُ عَلَـى النَّبِــي

مُــحَمَّـدِ عَبْدِ الذَّاتِ مَا قِـــيلَ إِجْتَلَا

fans Los Angeles Dodgers Highlights

🌙✨ مَرْحَبًا بِشَهْرِ الْفُيُوضَاتِ وَالْمَعَارِفِ ✨🌙بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِالحمد لله الذي زيَّنَ الزمانَ بأ...
17/07/2026

🌙✨ مَرْحَبًا بِشَهْرِ الْفُيُوضَاتِ وَالْمَعَارِفِ ✨🌙

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِ
الحمد لله الذي زيَّنَ الزمانَ بأوليائه، وجعلهم أبوابَ رحمته لعباده، والصلاة والسلام على سيدنا محمد ﷺ، أصلِ كلِّ خيرٍ ومصدرِ كلِّ نور.
أما بعد:
فإنَّ القلوبَ المؤمنةَ لتفرح، وإنَّ الأرواحَ المحبةَ لتبتهج، وإنَّ أهلَ الفيضِ والمعرفةِ ليستبشرون، بقدومِ شهرِ مولدِ القطبِ الربانيِّ، والعارفِ الصمدانيِّ، سيدي أبي العباس أحمد التجاني رضي الله عنه.
مرحبًا بشهرٍ أشرقت فيه أنوارُ المحبة، وتدفقت فيه بحارُ المعرفة، وتجددت فيه ذكرياتُ أهلِ الله الصالحين.

مرحبًا بشهرٍ تزداد فيه الأشواقُ إلى الله، وتتجدد فيه العهودُ مع رسول الله ﷺ، وتتعطر فيه المجالسُ بذكر الصالحين.

فنسأل الله تعالى أن يجعلنا من أهل المحبة والوفاء، وأن يرزقنا من أسرار المعرفة، وأن يلحقنا بركب الصالحين.

Fassara

Lalle zukatan muminai suna farin ciki, rayukan masoya suna murna, kuma mutanen Faiḍa da Ma'arifa suna yin bushara da zuwan watan haihuwar babban waliyi kuma arifi, Sayyidi Abul Abbas Ahmad Tijjani (RA).

Maraba da watan da hasken soyayya yake ƙaruwa, tekunan ma'arifa suke gudana, kuma ake tuna tarihin bayin Allah na gari.

Maraba da watan da ƙaunar Allah take ƙaruwa a zukata, alkawari da Annabi ﷺ yake sabuntawa, kuma majalisai suke ƙamshi da ambaton salihai.

═════
🌹 أَبْيَاتُ الْمَعْرِفَةِ وَالْمَحَبَّةِ

يا أحمدَ التجاني يا نورَ الورى
بك اهتدى السالكُ في ليلِ الكرى
Fassara

Ya Ahmad Tijjani, hasken talikai,

Ta hanyarka mai neman Allah yake samun shiriya a cikin duhun rayuwa.

━━━━━━━━━━━━━━

فيضُ المعارفِ من يديكَ تفجَّرا
فسقى القلوبَ من اليقينِ ومن تُقَى
Fassara

Kogunan ma'arifa sun ɓullo ta hannunka,

S**a shayar da zukata da yakini da tsoron Allah.

━━━━━━━━━━━━━━

يا وارثَ الأسرارِ من خيرِ الورى
صلَّى عليه اللهُ ما برقٌ سرى
Fassara

Ya magajin asiran mafificin halitta ﷺ,

Allah Ya ci gaba da yi masa salati muddin walƙiya tana haskawa.

━━━━━💯🌹✍️👌

Babbar nasarace ka tsinci kanka acikin mabiyan shekh Ahmad tijjani Radiyallahu anhuAllah Alhamdulillah d wannan babbar n...
17/07/2026

Babbar nasarace ka tsinci kanka acikin mabiyan shekh Ahmad tijjani Radiyallahu anhu

Allah Alhamdulillah d wannan babbar ni'ima mun qara jaddada godiya d samuwar wannan bujimun waliyyin

Ina taya daukacin dandazon taron al umar shugaba sallallahu alaihi wasallam musamman yan dariqar shekh Ahmad tijjani murnar wannan wata wanda muka samu babban shugaba aciki fatan nasara ga kowa tare da fatan Alkairi🙏

TARIHIN SHEHU TIJJANI RTA SEASON 3👇(Haihuwar Sa Tasawar Sa Da Tarihin sa)👇➡️Hakika An Haifi Maulana Shehina Wasilatina I...
17/07/2026

TARIHIN SHEHU TIJJANI RTA SEASON 3👇

(Haihuwar Sa Tasawar Sa Da Tarihin sa)
👇
➡️Hakika An Haifi Maulana Shehina Wasilatina Ila Rabbana Shehu Ahmadu
TIJJANI R t a
A Al karyar Aini Madin wata Alkarya ce Madaukakiya
👇
➡️An haifeshi 12 Ga watan Allah safar me Al barka Shekara ta 1150 Bayan hijrah
Wannan Garin Shine Mahallin Haihuwar Sa
Nan ne Mahallin Da Ya Tasa
Tasawa me kyau Cikin renon
Iyayen Sa Masu Albarka
👇
➡️Iyayen sa Sun Ladabtar dashi Cikin Laduban Sunnah Me tsaki Sun Reneshi Cikin Sirrin Shari Ah Da Hakika Sun Tarbiyantar dashi Cikin kamewa Da tsoran Allah Da riko da addini✅✅✅
👇
➡️Ya Haddace Al Kur Ani Me Girma Yanada Sheru 7 Hadda Me Kyau Gidan su ya kasance gidan Ilimi Ne Da Wulaya Da Shugaban ci
💎💎💎💎
Allahumma Salli Ala Sayyidina Muhammadu Al fatihi lima uguliqa walkatimi lima sabaqa na sirul haqqy bil Haqqy Wal Hadee Ilah Siradiqal Mustaqeem Wa Alah Alihi Haqqa Qadrihee Wa Miqdarihil Azeem
💎💎💎
Masha Allah sai Munhadu A SEASON 4 insha Allahu
💎💎
Rabbi Zidni Ilma Bijahi Abban Fadima S a w ❤️ ❤️ ❤️

15/07/2026
s. a. w💗💔🤲🙏
14/07/2026

s. a. w💗💔🤲🙏

Address

Maiduguri
Wuse Ii
6000104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madinatu yarwa annabi dadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Madinatu yarwa annabi dadi:

Shortcuts

Share