Nurul huda harbal

Nurul huda harbal Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nurul huda harbal, Convenience Store, Tudun murtala, Kano.

19/04/2026

Aban garen mayuka wannan cibiya Tamu mai albarka ta nurul huda Islamic medicine herbal center dake tudum murtala Kan titin gidan Alhaji Yahya bagobiri daura da Alhaji kabiru mai mashing mun tanadar muku ingantattun mayuka irinsu man zaitun man habba man hulba man tafarnuwa da sauransu Akan farashi mai sauki Dan neman karin bayani Sai atintibemu akan wannan lambobi kamar haka 08037094569 08180797523 08084468549

09/04/2026
Wannan cibiya tamu mai albarka ta Nurul huda Islamic medicine and herbal centre Tudun murtala titin gidan bago biri kusa...
09/04/2026

Wannan cibiya tamu mai albarka ta Nurul huda Islamic medicine and herbal centre Tudun murtala titin gidan bago biri kusada Alhaji kabiru mai saida mashina ta tanadar muku ingantattun magungunan da s**a shafi sanyi basir ulcer typhoid malaria ina amare da angwaye kuma wannan cibiya bata barku abayaba haka ma mazajan da suke fama da matsalar saurin inzali kuma bamu barku abayaba mun tanadar muku ingantattun magungunan da zasu warkar muku cututtukanku da yaddar Allah acikin farashi mai sauki don neman karin bayani atintibemu a 08037094569 ko kuma ta WhatsApp 08084468549

07/04/2026

Address

Tudun Murtala
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nurul huda harbal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share